OneNote API

Yanzu APIs na OneNote don aiki da makaranta suna samuwa
tare da haɗawar Microsoft Graph.

Don Windows, Windows Phone, iOS, Mac, Android & Yanar gizo

OneNote API

koya

mahangin api

Ajiye bayani mai hulɗa ɗinmu yana taimaka maka saurin fara da OneNote APIs.

ajiye bayanai

Albarkatun MSDN sun haɗa da darafai da sauran kayayyakin mahangi da suke taimaka maka gane shige-shige da fito-fito na OneNote API ɗin.

samfurorin lambar sirri

Asusun GitHub ɗinmu yana da samfurorin lambar sirri na Android, Windows, da komai a tsakanninsu.

bidiyoyi

Siris na OneNote Development a kan Channel9 yana ja gorace ka ta wajen haɗawa ƙa’idarka da OneNote.

al'umma

bulogi

Kana iya samu dukkan sababbin bayani a kan sifoffi masu zuwa da ingantawar sabis ta hanyar buloginmu.

twitter

Bayanan bulogi sun maka yawa ne? Sami taɗi kan abubuwa ta hanyar asusun Twitter ɗinmu.

stack overflow

Dukan mun yi amfani da Stack Overflow. Yanzu kana iya samu amsa ga tambayoyinka game da OneNote APIs a wajen kuma.

ba da martani

Kana da wata babbar shawara don API ɗin? Kana neman samu ƙarin basira cikin dabararmu? Duba daƙin tattaunawa na UserVoice ɗinmu.